Miyar ganye me nama
Zai kara lfy kuma akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa naman kaza daban dana rago tare da kayan qamshi da me dandano
- 2
A dafa ganda ta dahu tayi laushi. Ki soya manja asa kayan miya da albasa
- 3
Idan ya soyu sai ki zuba naman nan duka da gandar kuma ki zuba gyararrren kifinki su hadu su tafasa tare da ruwan naman. Ki dandana kiji idan yiyuwar a kara me dandano ko kayan qamshi
- 4
Idan zai yiyu kada kisa ruwa sai na nama kadai. Yayi da tayi kauri komai na jikinta ya fito sai ki zuba crayfish da albasa kici gaba da soyasu
- 5
Sai ki zuba gyrarren ganyen ugu ki rufe zuwa yayi laushi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9752521




sharhai