Dambun shinkafa.
Ingredients
Shikafa
Zogale
Attaruhu&albasa
Groundnut
Spices(maggi,salt,curry,bay leaf,cinamon)
OilMethod
First xaki nika shinkafar ki…then ki wanke tah bayan kin wanke sai ki xuba a colander domin Ta tsane…
A gefe kuma kin hada ruwan ki a cikin steamer(tukunyar yin dambu)…bayan ruwan ciki y tafasa…shinkafar ki a gefe ki xuwa gyadar ki da maggi sai gishiri pinch…sai ki xuwa a steamer dinki ki barshi for like 20 min…
A gefe kuma kin soya attaruhu ki da albasa…
Bayan shinkafar ki tayi laushi sai ki xuba attaruhu da albasa ki ki xuba xogalen ki a ciki,da spices kinki ki juya sai ki xuba ruwa kadan sai ki mayar kan steamer dinki ki barshi for like 15min….Ready to serve 😋😋xaki iya ci da mayar source ko kuma ki xuba mai a ciki ki ci 🙌🙌🙌