Chickenpapersoup
Recipe kaza1 ,oil,attarugu3 ,albasa manya guda 3,salt ,maggi ,curry ,thyme, tafarnuwa ,citta .method dafarko zaki wanke kazarki ki zafkata kisa maggi a zafkar ,bayan kin zafka sai ki zuba mai a kasko ki soya bayan kin soya zaki jajjaga albasa da attarugu kifara soyasu saikisa maggi ,salt ,curry da thyme ,idan suka fara soyuwa kidauko kazar dakika soya kizuba ki motsa idan tagama jikinta saiki sauke aci dadi lafiya by zulaihat yahaya