Pounded yam and egusi soup

Munah's Kitchen
Munah's Kitchen @munah2
Kaduna
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doya ki wanke ki dafata sosai sai kidaka ta tayi laushi takama jikinta shikenan sai ki kwashe

  2. 2

    Ki wanke nama kidafa da garlic da onion da maggi dasu seasoning inyayi saiki nika kayan miya kixuba akai kidafa inyayi saiki xuba mai ki soya ki tsada ruwan miyanki daidai bukata kixuba su maggi garlic inya nuna sai ki xuba alayyahunki da albasa da egusi suma sununa shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Munah's Kitchen
on
Kaduna

Comments