Meenary Delicacies
Meenary Delicacies @Faguji1234
Sister Dan Allah dole ne Sai da powdered sugar akeyi, baza'a iya amfani da sugar haka bah idan mutum bashida powdered sugar?
Amal safmus
Amal safmus @cook_19404119
Eh gaskiya ...powdered sugar din ai bashida wahala kawai sugar zakisamu ki daka yayi laushi shikenan
Meenary Delicacies
Meenary Delicacies @Faguji1234
Na niqa a blender yayi laushi sosai Sai nayi amfani dashi.
Kuma yayi Dadi sosai
Amal safmus
Amal safmus @cook_19404119
OK mashaAllah naji dadi Allah yakara basira