Comments on

Alewan Madara

Aisha Nuhu Garba
Aisha Nuhu Garba @gentle
Pls alewar madarar kuka (gudi)fa ya ake yi
Aisha
Aisha @aishacook
Idan kika samu kukanki mai gari, sai kisa sugar da ruwa kadan akan wuta ya narke saiya fara kunfa saiki dauko kukan kina zubawa kina tukawa, kar yayi kauri kuma kar yayi ruwa saiki samu tray ki shafa oil a bayan saiki juye idan yayi sanyi saiki cire shape naki. Shekenan done