
Comments on
Dublan

Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1
@harandemaryam this kind of dubla. Is not for everyone. Nice 👍👍👍👍

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Wannan kam ta yan gayu ce nikam inason gani step pictures dinki gashi kina saka mana zafafa
Maryam Harande @harandemaryam
Thank you 🥰 ni kaina ina son sanyawan but hidindimu ne sai a hankali da kyuiyan daukan😆, mantawa nakeyi da daukan pics din at all fa, but insha Allah zan fara sanyawa koda ba a dukaba

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Allah yasa. Kina kokari ma a hakan wlh. Allah ya barki da Oga my sis

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Kai Kai wlh na kasa cire idona akai sai sake kalla naketayin irin komai perfect din nan. Allah ya kara zakin hannu @harandemaryam





