Yam ball with micemeat

Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Bazakiso ki bawa yaro mai kiwaba #cks
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doya ki daurashi a wuta idan ya dahu sai ki sauki ki farfasashi Kamar danbu Amma kar ya fara laushi
- 2
Don zai koma miki kamar sakwara bayan kingama fasashi
- 3
Sai ki zuba komai aciki ki juyashi su hade da doyan Nan, sannan sai ki fara mulmulashi Kamar balls har ki gama
- 4
Amma karki buga Kwan sosai sannan karkisa maggi ko gishiri Don idan kikayi haka Kwan bazai kama jikin yam balls din naki ba,
- 5
Sai ki fara soyawa sai Kinga yayi brown sai ki juya dayan side din shikenan
- 6
Bayan kin gama sai ki daura oil din ki akan wuta idan yayi zafi dama kin fasa kwai a roba sai ki yayyanka albasa ko lawashi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16174173



sharhai (2)