Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Idan kika sa mai yayi zafi kisa eggs dinki saiki rika juya ruwan kwan kuma yana kan wuta zai dagargaje maana ba zaiyi masar kwai 1 ba