Comments on

Rainbow cookies

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Hy. Nice cookies. Sai angama kwabawa ake rabawa a saka food colour? Nawa na ruwa neh a daidai Wanne stage zan zuba? Tnx
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Zai fi miki sauki bayan kin gama kwabawar duka. Ni ma haka na yi. Sai ki dividing nashi into 3.