
Comments on
Chicken curry

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
curry chicken din nan gwanin ban shaawa, adece ga rice kusa da naji dadin shi, amma don Allah gurin listing ingredients dinki da measurement, saboda seki ta ce batayi approaving di bread dinki ba kiyi su daya bayan daya, saboda me karatu ya gane. muna godiya da qoqarinki a cigaba da turo mana kayan dadi.
