Comments on

Doughnut

The- Scrumptious Palace
The- Scrumptious Palace @haDYSmall4422
Ya akai kikasa nutella sis ? Kin fadada sau biyu ne kika Dora akan dayan ko kawai guda dayane daya tashi kikasa nutella a tsakiyar?
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Za ki samu abu mai tsini, sai ki soka a tsakiyar donut din ki kwakware shi, za ki ga ya yi rami sai ki zuba nutella din