Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki samu flour ki da kuka dan kadan da kanwanki sai ki kwaba da ruwa idan ya kwabu sai ki fara jefawa a cikin tafasheshen ruwa idan kika gama sai kidan rufeshi kadan idan ya nuna sai ki kwashe
- 2
Zaki samu peppernki da gishiri da maggi sai ki daka idan yadaku sai ki kwashe
- 3
Xakisamu oil dinki ki soya shi da albasa. ki wanke salat dinki ki yanka
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
-
-
-
-
-
Brown rice with potato and carrot gravy Brown rice with potato and carrot gravy
#bauchi state. Used brown rice 2 recipe from Jahun's delicacies. It was awesome.Mariya Balarabe Gambo
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
-
Simple flour dumpling Simple flour dumpling
I prefer this for breakfast in 15minutes, and its yummy you will not regret trying my recipe Sasher's_confectionery -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7123721
Comments