Comments on

Jallof rice wit sauce

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
hello kulsumy, na ga jollof amma ba nan yakamata kisa picture ba asama akesawa, ko zaki dan gyara. kuma in baza ki damu ba ki dan sa measuremets sannan ki dan qara mana bayani, yanda wanda ze gwada yayi mishi sauki. nagode in kina son qarin bayani kiyi mun magana.