
Comments on
Classic sandwich

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah @cook_12470582
Ki samu bread din ki in me yanka yanka ne ba Sai kin yanka ba Sai ki soya Kwai 2 kisa a tsakiya kisa latas din da ba a yanka ba Sai kisa cabbage da kayan miya da cucumber Wanda kika Sama Bama Sai ki rufe da wani slice din
