Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada madara da sugar ki motsa saiki rinqa zuba Ruwan kadan kadan har sai madaran tayi qarfi sosai
- 2
Saiki dinga dangwalan mangyada kina mulmulawa kalan yadda kikeso
- 3
Inkin gana saiki zuba mai a wuta yai zafi kina zuba kadan kadan kina soyawa karki sa wuta dayawa saboda yana saurin konewa kibi ahankali wajen kwashewa saboda ba karfi karya karkkarye har sai yasha iska zai yi qarfi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8361888



sharhai