Comments on

Alkubus

Khadijaadamharuna
Khadijaadamharuna @cook_112753557
Dan Allah idan da gwan-gwani zanyi kawai direct zanjera gwangwanayen a cikin ruwa a tukunya daya tafaso,sannan insa buhu ko le da in rufe saman ko kuma sena dora abun tace taliya a saman ruwan kamar dambu sannan in jera gwangwanayen