Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Yau na kawomiki ziyara @cook_16737421 .meat pie dinnan yy dadi sosai.
#FOODEX
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
💃 ma sha Allah 😋, aiko nagode da wannan ziyara wannan kayan daɗi haka gashi ko zanyi breakfast kice shayi kawai zan haɗa 😄