- āĻāĻĒāĻŋ āĻāϰāĻž āĻšā§ā§āĻā§
- āĻāĻŽā§āĻāϞ

Yau dai gashi na gwada, gaskiya wannan pancake daÉin shi kamar cake, lokacin da ina yin shi gida sai kanshi cake yake yi.

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kai masha Allah kin rigani @ummu_zara1 nata cewa zanyi recipe din nan wallahi don ya burgeni @Sams_Kitchen tana qoqari wallahi đđ

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Jamitunau sosai ko @Sams_Kitchen muna godiya da @jaafar kema muna godiya kuna kokari sosai

Maman jaafar(khairan) @jaafar
@ummu_zara1 masha Allah inagodiya da wana feedback dinki đĨ°đĨ°đĨ°đĨ°đ¤đ¤đ¤

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Masha Allah, alhamdulillah naji dadi sosai wlh đĨ°đ kuma ngd đđĨ°



