Cookpad BangladeshCookpad Bangladesh
অতিথি
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Cookpad BangladeshCookpad Bangladesh
Hafsatmudi's header image
Hafsatmudi

Hafsatmudi

@Hafsatmah08
Bauchi
  • ব্লক
139 যাদের অনুসরণ করছি 77 অনুসরণকারীরা
প্রোফাইল এডিট করুন
  • Recipes (30)
  • Cooksnaps (8)
  • Jollof din taliyar hausa da indomie

    taliyar hausa • indomie • attaruhu tattasai albasa • mangyada maggi • kifi • ruwa kopi2
    • minti 15mintuna
    • 2 yawan abinchi
  • Faten tsaki

    Tsaki gwangwani 1 da rabi • Alayyaho yawan da kake so • Attaruhu 3 • albasa 1 medium • Maggi 2 • gishiri kadan • kitse
    • 20minti
    • 2 yawan abinchi
  • Masa a frying pan

    Garin shinkafa kofi 3 • Yeast chokali 1 • Sugar cokali cin abinci 1, • Gishiri • Kanwa ko baking powder • Filawa kadan
    • 1hr 30min
    • 3 yawan abinchi
  • Farfesun kan saniya

    Kan saniya an gyara an wanke • Attaruhu 5 • tattasai 3 • albasa 2 • Maggi • gishiri • citta • tafarnuwa • da sauran kayan kamshi • Ruwa yanda zai dafa shi yayi luguf
    • 2 awa
    • 5 yawan abinchi
  • Kunun nono da gero

    Gero surfaffe gwangwani 1 • Nonon saniya/kindirmo • Sukari daidai dandanon baki • Ruwa kopi daya da rabi
    • minti 30mintuna
    • 2 yawan abinchi
  • Cincin me fanta

    Filawa kopi • Kwai guda • Sugar kopi daya • Mangyada kwalba daya na suya • Bota simas 250g guda 1 • Gishiri karamin cokali daya • Baking powder babban cokali daya • Fanta 60cl guda daya
    • awa daya
    • mutum 20 yawan
  • Miyar Alayyaho da gyada

    Alayyaho • Gyadar miya • Tumatir attaruhu tattasai albasa • Maggi gishiri da spices • Nama ko bushashshen kifi ko duka
    • awa daya
    • 4 yawan abinchi
  • Jollof din taliyar hausa me kifi

    Taliyar murji • Mangyada • Tattasai attaruhu albasa • Kifi soyyaye • Maggi gishiri bushashshen lawashi citta
    • 30mintuna
    • 2 yawan abinchi
  • Danwake

    Filawa kopi uku • Kuka chokali biyu • Ruwan kanwa me zafi • Mangyada da yaji me dadi
    • 40 minti
    • 2 yawan abinchi
  • Kunun kanwa

    Gero gwangwani 2, • citta da • kananfari kadan • Kanwa jikakkiya • Ruwa • Sukari daidai dandano
    • awa daya
    • mutum 2 yawan a
  • Miyar bushashshiyar kubewa

    Bushashiyar kubewa(dakakkiya) • Daddawa, citta,manja ko mangyada • Maggi 5, Gishiri daidai • Nama(kaza, tantaqwashi ko naman karamar dabba)
    • awa daya da rab
    • 5 yawan abinchi
  • Miyar kuka

    Attaruhu albasa tattasa • Daddawa citta • Naman kaza • Gishiri dai dai dandano • Maggi guda • Manja ko mangyada
    • awa daya da rab
  • Chachchanga

    Gero gwangwani 2 • Manja me kyau soyayye • Yajin borkono me dadi • Maggi • Kabeji da latas da albasa da tumatir • Gishiri dan dai dai
    • minti 30mintuna
    • 3 yawan abinchi
  • Farfesun kifi

    Kifi soyayye • Attaruhu • Tattasai • albasa • Maggi • gishiri • citta • curry • thyme
    • 30mintuna
    • 2 yawan abinchi
  • Dambun shinkafa da zogale

    Barzazziyar shinkafa gwangwani 2 • Zogale danye ko bushasshe • Mangyada • Gyada danya • Attaruhu da albasa • Maggi star da gishiri
    • 30 minti
    • 3 yawan abinchi
  • Alale

    Wake gwangwani 4 • Attaruhu Tattasai Albasa • Maggi. Gishiri • Mangyada Manja
    • 1 awa
    • 5 yawan abinchi
    • 1
  • Caccanga (gero da wake)

    Gero gwangwani 4 • Wake gwangwani 2 • Yajin borkono me dadi • Manja • Latas da tumatir tattasai da albasa
    • awa 1mintuna
    • 4 yawan abinchi
  • Kunun Yamri/Dambu

    Garin kunu kopi • Gyada danya kopi • Sukari • Ruwa • Lemon tsami
    • 1hr
    • 5 yawan abinchi
  • Miyar alayyaho da awara

    Attaruhu • Tattasai • Albasa • Alayyaho • Dafaffiyar awara • Maggi Curry gishiri da sauran kayan dandano da kamshi • Mangyada ko manja
    • 30mintuna
    • 4 yawan abinchi
  • Crispy awara ko awara chips (Qara'i)

    Dafaffiyar awara • Maggi • Mangyada
    • awa 2mintuna
    • 1 yawan abinchi
আরও দেখুন

আমাদের সম্পর্কে

কুকপ্যাডে আমাদের উদ্দেশ্য হল প্রতিদিনের রান্না করুন মজাদার ও আনন্দময়!, কারন আমরা বিশ্বাস করি রান্না হল মানুষের , কম্যুনিটির এবং এই পৃথিবীর জন্য আনন্দময় ও সুস্থ জীবনের চাবিকাঠি ।আমরা পৃথিবী জুড়ে সব হোমকুকদের ক্ষমতাশালী করেছি একে অপরকে সাহায্য করুন রান্নার টিপস ও রেসিপি শেয়ার করার মাধ্যমে ।

কুকপ্যাড কম্যুনিটি

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 সব দেখুন

আরও জানুন

কর্মজীবন ফিডব্যাক ব্যবহারের নিয়মাবলী Community Guidelines গোপনীয়তা নীতি সচরাচর জিজ্ঞাস্য (FAQ)

আমাদের অ্যাপ ডাউনলোড করুন

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
কপিরাইট © Cookpad Inc. সব অধিকার সংরক্ষিত
close