Tsakin masara gwangwani biyu • Kayan miya tattasai(3),attarugu(5),tumatur (5)albasa,(2) • Kabewa (6) • Alaiyahu ba mai yawa ba sosai • Gyada gwangwani daya • Wake gwangwani daya • Mai (3) table spoon • Maggi (3) • Gishiri (1) teaspoon • Kayan kamshi (1) cokalin shayi daya • Ounga(1) leda • Gino curry (1) leda