Watermelon juice 🍉🍹

Haqiqa ranar Masoya rana ce ta nuna qauna da soyayyan juna. Duk da ko wace rana cikin qauna ake, amma an kebe wannan rana don Masoya ❤️😍Ina qaunar iyali nah da abokai nah🤗musamman miji nah farin cikin rayuwa tah😉🤩jin jina ga Cookpad authors baki daya💋Wannan shine abinci na farko dana dora a wannan shekara ta 2021😘#Cookpadval

Steps
- 1
Wannan sune abunda nayi wannan lemon nawa ga abin So nah😉
- 2
Sai na yanka qanana don saukakawa blender tah
- 3
Gashi na zuba suga da ruwa na markada sosai. Sai nasa rariya na tace
- 4
Bayan na tace gashi sai na zuba ruwan lemon tsami a kaii
- 5
Na juya gashi nan yh kammala sai asa qanqara ko asa saka a fridge inda buqata
- 6
Ga lemo nah yh kammala tsaf. Yayi dadi matuqa kuma haqiqa yayi kyau a iko
- 7
A zahiri yar uwah ki gwada wannan lemo. Don kuwa naga jin dadin iyali nah sosai kuma sun nuna min qauna kamar yanda na nuna musu 🤗
Similar Recipes
More Recipes
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Lauren
-

Air Fryer Chicken Chimichangas
jaysongeisler -

Coon Farmhouse Cottage
-

Dancerchef 🩰
-

Gujarat special snack papad poha
Vaishali Ganatra
-

Risha Shah
-

Pratima Pandey
-

Saba Butt
-

Sneha Patel
-

Kawalpreet Kaur
-

Mini tart cakes with Jackfruit mousse
Amisha Chheda

Comments