Gauda

Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
Kaduna

#kadunastate Gauda abncin gargajiya ne mai dadi sosai

Gauda

#kadunastate Gauda abncin gargajiya ne mai dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Ganyen gauda
  3. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki surfe wake kicire bawon Kiyi blending karki cika ruwa Saboda anasonsa da kauri Idan kin niqa saiki juye Kisa gishiri Kadan Ki jujjaya

  2. 2

    Ki dauko ganyen gaudanki ki wanke

  3. 3

    Saiki rinqa budewa Kina xubawa aciki Kina jerawa a steamer.... Idan bakida steamer Kinema tukunya kixuba ruwa akasanta Kisa murfin tukunya Sai Ki rinqa jerawa akai.... Haka xakita xubawa a ganyen Kina jerawa harki gama saiki rufe ki turarashi har ya nuna

  4. 4

    Idan yayi saiki bare Kisa a plate zaki iyaci da miyan taushe koh miyan dage dage

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes