Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cabege
  2. Cocumber
  3. Carrot & wake

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki samu cabege da carrot da cocumber da waken Gwangwami da Salad cream Bama, sai eggs.

  2. 2

    Ki Yanka cabeg kana na ki goga carrot kana ki yanka cocumber rawound ki sami plate mai tsafta kisa Kayan duk akai sai ki Yar yada wake da Bama cream salad akai shi ke nan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maman khalid
Maman khalid @cook_14272005
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes