Shinkafa da wake da mai da yaji

nafeesa nuhu @cook_14693237
Shinkafa da wake da mai da yaji
Steps
- 1
Da farko zaki tsince wakenki ki wanke ki dora a wuta zaki Iya sa mishi kanwa. K'adan wasu ma basu sawa
- 2
Bayan wasu en mintuna sai ki wanke shinkafarki ki zuba ki sa gishiri
- 3
Idan ya dahu sai ki sauke ki soya manki da albasa
- 4
Ki zuba a plate ki kawo dafafen kwanki da kika yayanka da cabbage da tumatir kisa akai zuba mai da yajinki kici da zafinsa
- 5
K
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Crock Pot Girl 🤡
-

brinna15 -

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Neha Gera
-

Daxa Parmar
-

Neha Gera
-

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

shamsiyya -

Bilqees's Kitchen
-

Tuwan shinkafa da miyar alayyahu
lubabatu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7271351















Comments