Moimoi an pepper sauce
Moimoi an pepper sauce
Steps
- 1
Da farko Zaki wanke wake kicire hancin ki gyarashi ya fita me kyau yayi haske
- 2
Saiki gyara tattasai da attarugu da albasa kisaka Akan waken ki markada
- 3
Saiki juye a wani Abu ki tafasa ruwan zafi kisaka Akan markadan waken Amma kadan Zaki sa ki gauraya
- 4
Kisaka manja aciki kadan kisa karafish kisaka magi kisa kayan kamshi kisaka gishiri kadan ki gauraya
- 5
Kisamu leda kidinga diba kina sawa kina kullewa harki gama kisamu marfin tukunya kisa akasan tukunyan Kan kisa saiki zuba ruwa kisa kasu kirufe kibarshi ya nunu
- 6
Zaki daka kayan Miya kisa a tukunya kisaka Mai ki soya kiss ganyen albasan kijuya kisaka kayan kamshi da Maggi ki juya kidan saka ruwa kadan kijuya kibarshi ya danyi 5mt kisauke
- 7
Note abunda yasa nace asa marfin tukunya akasan tukunyan Kan asa moimoi din sabida karya fashe inkikasa haka zasu fashe
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

Broccoli Cheese Soup - Slow Cooker
Christina
-

Christina
-

Midnightchef
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Quick Imitation Crabmeat Sandwiches
Crock Pot Girl 🤡
-

Henrietta -

Sanchita Das
-

jyoti sikka
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Mahbiz Kitchen And Bakery -

Aishwarya Kitchen A
-

Maryama's kitchen
-

Zandile Finxa
-

Ihechi nwanne -

Dhara Kiran Joshi






Comments (4)