Miyar kayan lambu

Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi
Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi
Steps
- 1
Zaki sa namanki Wanda Kika Riga Kika Nika a wuta Sai ki yanka Dan albasa a ciki kisa Maggi daya da Dan gishiri Sai ki diga ruwa kadan a ciki Sai ki rufe ki barshi ya nuna ya danganta da irin naman da kikayi amfani dashi
- 2
Sai ki Sami wata tukunya ki zuba peas dinki a ciki sann kiss ruwa madaidaici a ciki sann ki daura a wuta ki rufe,ki barshi Sai ya nuna sann ki sauke ki tsiyaye ruwan.idan kina so Zaki iya hadashi da namanki ki dafa su tare
- 3
Sann Sai ki wanke su karas dinki da cabbage da koren wakenki da albasa da tattasai duk ki yankasu ki ajiye.kina iya yankasu daban daban kina Kuma iya hadasu wuri daya
- 4
Idan kin duba namanki kinga ya nuna Sai ki zuba peas dinki a cikin naman sann ki juye sauran kayan lambunki sann ki diga Mai a ciki ki Kara Dan gishiri da Maggie sann ki zuba kayan kamshinki a ciki ki juya su sosai Sai sun hade sann ki rufe ki barshi ya nuna Kamar minti goma sann ki sauke.
- 5
Zaa iya ci haka sann zaa iya ci da kowane irin abinci Kamar shinkafa doya dankali da sauransu
- 6
A ci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
-

Sampada Shrungarpure
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Mackerel Fillet on a Fragrant Vegetable Pillow
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

No-Bake Chocolate and Orange Tart
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Emperor Nasi Goreng
-

Grilled Shrimp & Lobster Kabobs
Maddy Bellreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Oven-Baked Seasoned Shrimp Skewers
Sarvat Hanif
-

Kels Ro
-

Amazing mac n cheese casserole. 🙂
“The hart Of The Kitchen".🙂
-

jglehenbauer
-

Bill
-

tanveer sayed
-

Vimmi Bhatia
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Divya Rajat Jain
-

Bishakha Kumari Saxena
-

Sabiererhmato
-

Rozina Dinaa
-

Layla (lulu)














Comments