Fried yam and egg

khadija (Deejarh bakery) @khadija02
Wann suyar doya tayi dadi gasky kuma yayi taushi sosai
Fried yam and egg
Wann suyar doya tayi dadi gasky kuma yayi taushi sosai
Steps
- 1
Zaki fere doyarki ki yankata yanda kikeso saiki dora tukunya a wuta kixuba ruwa kisaka gishiri kixuba doyar kibarta tadahu
- 2
Inkinji tayi taushi saiki sauke kifasa kwai kisaka maggi curry da tarugu da albasa ki juya saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saikina saka dayar acikin kwai sann kisaka a mai idan yayi ja ya soyu saiki kwashe kibarshi yatsane
- 3
Ana iya ci da shayi ko kunu kokuma abu mai sanyi
Similar Recipes
More Recipes
-

Tasty Veg Cooking
-

Supriya Devkar
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Stuffed cheesy chicken breasts
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Wice Kosin
-

Lisney🍍
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dan Flynn
-

Shampa Dey Nandy
-

ramita -

Miss Perfect
-

Bethica Das
-

Barnali Samanta Khusi
-

Ami Adhar Desai
-

Oats Spinach Moong Dal Khichdi
Ruchita Chauhan
-

Maryama's kitchen
-

Umbreen Musa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9767566









Comments