Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) @cook_24704404
Ga nawa pop corn din amman na dan kara mai kadan 😅 sabuda butter danayi amfani da ita me gishiri ce thank you mumeenas kitchen tareda mika godiya ta da duk wadanda suke cookpad Allah ya kara mana basira da daukaka baki daya 👏