
Nagode da wannan girki. Nayi amfani da mai maimakon butter.


Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@hauwa001 wow😍 ma sha Allah, ina fatan yayi daɗi ko? Nidai ga shayina🍵 kusa zan zo nayi breakfast kawai🤤🥰

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@hauwa001 😅👏 Iyye, ma sha Allah kice ke da maigida kunci daɗi. Allah ya ƙara zaƙin hannu.
