Kayan aiki

  1. 4Fulawa cofi
  2. Butter 1/2 simas
  3. Girfa(cinnamon)
  4. 1/2 tSalt
  5. Ruwa
  6. 1/2Kwai
  7. Meat pie filling

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sa fulawa a roba ki zuba dukkan kayan hadi sai ki zuba ruwa ki kwaɓa ki barshi ya huta 30m

  2. 2
  3. 3

    Ki yanka sai ki fadada shi ki aza kan cutter kisa filling, sai ki shafa ruwa a edge ki rufe. Kina iya sa fork ko yatsa ki danna wurin rufewa

  4. 4

    Ki dora mai yayi zafi sai ki soya. Ga nawa kala uku, cutter, fork and finger.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes