Ferfesun kifi Abubuwan bukata
Kifi. 7
Albasa 2
Attarugu 6
Tattasai. 4
Mai cokali 5
Kayan dandano ( nidai nayi amfanida maggiStar3 , onga 2)
Kayan kamshi nasa( citta kananfari tafarnuwa curry thyme)
Dafarko nawanke kifina nadan digamasa lemon tsami sabida karni nasashi a matsami na ajiyeshi gefe,
Najajjaga kayanmiyana nadaura tukunya nasa mai nasa albasa nasa tafarnuwa nadan soyashi nazuba jajjagegen kayanmiyana nasoya nasakayan kamshi with nadandano natsaida ruwa narufe yatafasa sainadauko kifina nasa saina maida gas din lower harsaida yadahu
Aci da bread ko white rice .
✋bye