Kayan aiki

30 mint
  1. 4 cupFlour
  2. 3 cupShuger
  3. 2 cupVegetable Oil
  4. cupMadara half
  5. 1 tspBanana flavour

Umarnin dafa abinci

30 mint
  1. 1

    Zakiyi blending shuger ki

  2. 2

    Kitankade flour ki a bowel maitsafta saiki zuba shuger nki, da madaranki saiki cakudashi saiki sa flavour nki shima kijuyashi sosai inyabiyu mai kyau saikidauko oil dinki shima kizuba kimuttsukasu kidan sa ridinki a ludayi kinasa kullinki kina dannawa harkigama

  3. 3

    Kidauko try din oven dinki kijerasu saigashi natsawon20mnt, (yandakikeson gashinki ne)

  4. 4

    After20 mnt saikiciro try dinki shikkenan kingama girebarki.

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes