Masar samolina
Kayan hadi.
Samolina
Yeast
Sugar
Baking foda
Albasa
Kwai.
Yadda ake
Da farko zaki sami samolina uwargd thn ki zuba shi a roba me kyau sai kizuba warm water sai ki zuba yis da suga da bakin foda ki fasa kwai ki zuba sai ki juya ya hade jikinsa sai ki samu buhu ki rufe ki kai rana sai kibrshi ya tashi idn ya tashi sai yanka albsa kanano ki zuba sai ki dauko tandu na waina kifr Sa mai sai fara zubawa ki rufe idn yyi sai ki juya uwar gd haka zakiyi tayi har kigama zaki iyaci da shayi ko kiyi miya .