Kisami namanki gadon baya me laushi kiyayyanka qanana • Hakanan Albasa kiyankasau dai dai Girman naman • da tumatur da Koren tattasai suma ayankasu haka • Akawo kayanqanshi da Maggi da Mai a cakude acikin naman • Se adauko tsinken tsire • Riqa soka naman biye dashi albasa se tomatoes se Koren tattasa