Kaza kilo daya • Maggi yadda ake bukata • Curry da thyme cokali daya • Garlick, ginger, turmeric cokali babba daya(nikakke) • Pepper soup spice dan kadan • Coriander kadan • Bay leave guda biyu • Albasa manya guda uku • Attarugu and shombo • Ganyen albasa ko green pepper • Sai mai n suya