
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Gasa Wani abu! Koma menene!
Damar ku na ƙalubalantar kanku don yin gashi yazo yanzu!!!! :dancer: 💃🏼💃🏼
Gasa duk abin da za a iya gasawa daga Janairu 11th zuwa Janairu 19th
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼️
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖️
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3📸 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa ⏲️⏲️













