Carrot Cake

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Nasamu yan hutu, cousins din Khadijah da Aysh [ Zainab, Iman, Mammy, Ummi da Zarah] shine na rasa me zamuyi ganin karas na cikin lokachi se na buga ma kanwata Yasmin Mora ta bani recipe Allah ya saka miki da alheri Still waiting for your cookpad page in miki Cooksnap🥰 #gashi #bake (cake din karas)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 2mintuna
10 yawan abinchi
  1. 3Karas da aka goga kofi
  2. 2Filawa kofi
  3. Kofi 1 na mai
  4. 1Sugar kofi
  5. Baking powder chokali 1
  6. Baking soda chokali 1
  7. 1Filavour chokai
  8. 6Kwai
  9. Cinnamon chokali 1
  10. Whipped cream don kwalliya

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Zaki fara hada duk kayan da basuda ruwa wato filawa baking powder da baking soda sannan ki saka sugar da cinmmon

  2. 2

    Se ki hada kayan da keda mai
    Wato mai kwai filavour ki yi ta mixxing

  3. 3

    Sannan ki kama zuba su gilawa kadan kadan idan kin gama duka

  4. 4

    Sannan ki saka karas dinki
    Ki shafe baking pan din ki da bota se ki barbada filawaki zuba batter din ki

  5. 5
  6. 6

    Zaki iya rage karas dinki kadan ki barbada asama ko ki dan watsa chocolate chips

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes