
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Kalubalen Makon Gyada 🥜🥜
Raba girki da ya kunshi gyada.
Ƙara #gyada a cikin labarin girkin ku
Daga 5 zuwa 11 ga watan Fabrairu .2023
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼️
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖️
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 📸 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa ⏲️








