Tura

Kayan aiki

20mins
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Zaki samu kindirmonki me kyau mara tsami saiki hada d yogurt zaki iya saka sukari in kinason zaki sosai

  2. 2

    Sannan yayyanka fruits naki ki goga kwakwan ki saiki samu cup kisafa hadin yogurt naki saiki zuba fruits kiyitayi sai yacika cup din asama sai barbada fruits naki🤗 shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummiyatou
ummiyatou @U30302504
rannar

Similar Recipes