Sharhi akan

SANDAN BA'ARE

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
A guji barinshi ya kone , yara naso musamman turmi da tabarya
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@fatittih76 I remember this thing chai lokacin da muke Zuwa islamiya I used to buy it, I love it very well. Thanks for sharing
Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
@Ayshat_Maduwa65
Welcome
Nima inasonshi sosai haryanxu kuma inayinshi time to time sbd yaran gidan 'yan makaranta 🤣