Sharhi akan
Ginger and garlic paste

UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Assalamualaikum mungode don Allah baya komai inbaasa a fridge ba

Amzee’s kitchen @zainabkabir52
Innayi insawa a fridge yana fin wata baya komai
Amma naga in bamusamu wutaba ma baya komai Amma bansan tsawon lokacin da zai dauka ba
Amma naga in bamusamu wutaba ma baya komai Amma bansan tsawon lokacin da zai dauka ba

Umman Ameer and Amarr @Sadiya0025
Aslm mrng ya family Dan Allah idan kayi wannan paste din amedame ake amfanidashi thanks