
Sharhi akan
Lemun Sanga Sanga

Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
Sanga sanga wani ice ni wanda ake yin kunun sa ko a dafashi asha ruwan sa ko ayi datun sa,kuma yana magani takauye(nimoniya a turance)da xaxxafi hk ma ko masu jego watun biki suna shan kunnun sa domin yana sa ruwan nono da kuma lafiyar jariri

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Farko Dana kalla wallahi na xaci coconut oil ne. Thanks for the recipe







