

Umma Ruman @cook_19811177
Wasu sunyiman godiya akkan corn salad dina ,ki kuma kinci bahaka akiyi ba ai duniya makaranta ce
hauwa dansabo @cook_19098499
No bance bahaka akeyi ba nace ni nawa na kara abubuwa nasaka pasly nayi garnishing ban kuma saka mayo ba shine babbancin

Umma Ruman @cook_19811177
Aa ,bazan can nayi fushiba,abu da kinka gani anaso ne agani different Abincine na masara ko kuma different abuwan da za'a sarafa da masara,ni da kinkani inna qoqarin qaqaru sabon salo ne saboda mata yan uwana su anfana da cacan za abubuwa bawai basan yadda aki hadawa ba aa,nakawo sabon salo ne ku bakasa Ganyi ba zaka hada da naga salo kuma aci masa salad,sai niga ki kawar kinason ciwa yada nayi nawa bahaka akiyi salad din masaraba ni,abunda nifahimta kinan

Umma Ruman @cook_19811177
To yanzu kinkayi magana,yawwa nafahimciki yanzu,badamuwa nagode Allah yataimakimu allan ba junamu haski akkan abincimu Amin nagode🥰
hauwa dansabo @cook_19098499
No ni daman abunda nake cewa irin naki ne amman ni nawa na kara yan abubuwa kinsan girki wata sailin sai kadan kara wani abun don ka fidda wani salo.. ni haka nake nufi bawai wani abu ba.. kawai bamu fahinci juna bane da dari..amman Alhamdullilah tunda yanxu mun fahinci juna👭

Umma Ruman @cook_19811177
Alhamdulilah, gaskiya, Allahu yaqaramuna fahimtar juna baki dayamu Amin

