
Sharhi akan
Chiwo me sugar

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Don Allah menene chiwo da turanchi ko yana da wani suna don ban san shi ba.

Safmar kitchen @safmar
Yanan kamar yadda kwakwa take amma shi bawonsa yellow shima cikin yellow yanada tsami
