Recipe din waina yayi sosai aunty jamila amma ni nafison waina da kuli kuli😋
Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ina jin dadi idan naga an gwada girkina 🥰 yana sani jin dadi da annashwa nagode 😁