Sharhi akan

Korean pancakes 🥞

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Ameen ya Rabbi munagodiya da wana addua Allah yasaka da alherie 🥰gaskiya Korean pancake akaiw dadi kuma ga sawki yi
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@jaafar aikuwa dai wlh munji dadinshi sosai thanks dear 💃💃yau dai n samu recipe mai sauki naki n gwada😂
Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Aikuwa kuma fa inada recipes masu sawki sosai 🥰😂😂😂😂
Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sams_Kitchen inajin sweet idan naga kin saka mana rasfi a Hausa nasan mutanen mu zasu amfana sosai mun gode 🥰
Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sams_Kitchen inajin sweet idan naga kin saka mana rasfi a Hausa nasan mutanen mu zasu amfana sosai mun gode 🥰 ga girki kuma harda su aduaa 🙏
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Sams_Kitchen ma sha Allah 😋, wannan pancake 🥞 koda gani yayi daɗi, zan so in gwada wannan recipe din. Ke kike haɗa milk chocolate din ko na shago ne?