
Sharhi akan
Ring doughnut 🍩

maryam maikano @cook_25369665
Shukran amman inshaa Allah I will give it a try the doughnut is super excellent

Zaramai's Kitchen @zaramai
@Sams_Kitchen dan Allah yazanyi yayi farin layinnan nayi amma baiyiba

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@zaramai farin layi yana samuwa ne idan kinyi kneading din dough dinki yadda y kamata



