
Sharhi akan
Ugu sauce

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah 😋sanuda kokari, ni nama rasa mai zanyi ma challenge din😂😂😂

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Nima haka har bawan lemu na shanya ban san me zeyi ba da dussar kwakwa killan har agama ban yi shawara ba 😅😅😅

Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1
@Jamitunau yayi dadi sosai ma, abaki kuma stem din, taste dinshi yafi na leaf din




