
Sharhi akan
Waina/Masa

Giwa Mutiah @Aeyjay123
Hi..sry m just seeing it now, alright insha'Allah when am back to school will let u know ma

Hafsy kano2020 @hafsamuhammadhassan
Wow tnx, wai dole saida shinkafar tuwo ake yin masa baza a iyayi da normal rice ta dafawaba?

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Wata tace ta tabayi da normal rice amma ni ban taba gwadawa ba 😅

Hafsy kano2020 @hafsamuhammadhassan
Ok ngd sis nima xan gwada da normal rice insha allah in nyi xanturo miki
